GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Wallahi Zan Iya Bada Raina Fansa Kan Kare Mutuncin Mahaifiyata – Inji Adam A Zango

Wallahi Zan Iya Bada Raina Fansa Kan Kare Mutuncin Mahaifiyata - Inji Adam A Zango

207

- Advertisement -

 

Bayan da Ali Nuhu ya maka Adam A Zango a kotu an tajin misayen kalamai tsakanin mabiyan taurarin kannywood din biyu.

 

Karanta: Kotu Ta Tabbatar Da Hon. Abdullahi A Matsayin Dan Takarar Majalisar Wakilai Na APC

 

Sai dai shi Sarki Ali Nuhu ba’a tabaji ya yi wani suka ga abokin sana’ar tasa.

 

Ali Nunu dai ya maka karar Adam din akan kotu ta shiga tsakaninsa da dashi, kwatsam sai aka ga Adam din ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa” ALHAMDULILLAH ALLAH YASA MU DACE! ALLAH YASA MUNA DA TSAWON RAI. NA BAYAR DA RAINA FANSA AKAN MUTUNCIN UWATA DA MUTUNCINA KUMA BAZAN TABA YIN DANA SANI BA KO MENENE ZAI FARU DANI.”

 

Karanta: Hadiza Gabon: Tsakanin Zargi da Gaskiya

 

Bugu da kari Adam din na nuna alamun ficewa daga masana’antar kannywood inda ya ake saran zai bude tasa mai suna KADAWOOD.

 

 

Karanta: Matakan Tsaro: Ku Gudanar Da Aiki Yadda Ya Kamata, Ba Sani Ba Sabo – Inji Buhari

 

Masana’atar dai na fuskanatar kalu bale kala-kala mussaman afkawarsu siyasa da kuma wani sa toka sa katsi na halayar madigo da Hadiza Gabon ke tuhumar Amal ta bata mata suna da a kwannan.

Leave A Reply

Your email address will not be published.