GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Wanda Ya Kirkiro Littafin Yara Ta Marvel Sannan Ya Rubuta Tatsuniyar Captain America, Spiderman, Hulk, Thor

Wanda Ya Kirkiro Littafin Yara Ta Marvel Sannan Ya Rubuta Tatsuniyar Captain America, Spiderman, Hulk, Thor

25

- Advertisement -

Fitaccen marubuci, sannan kuma da edita mai buga litattafai, Stan Less, wanda ya kirkiro littafin tatsuniyar yara ta Marvel Comics ya rasu. Marubucin ya rasu da shekaru 95 a Duniya.

 

Marubucin ya rasu da shekaru 95 a Duniya.

 

Karanta wannan: Yadda Rayuwar Za Ta Kasancewa Dan Adam Shekarar 2050 (Hoto)

 

Lee, ya fara sana’ar rubutu ne a shekarar 109939 sanna shi ya kirkiro Black Panther, da Spider-Man, da X-Men, da Mighty Thor, da Iron Man, da Fantastic Four, da Incredible Hulk, da Daredevil, da Ant-Man da kuma makammacu

 

Ya rasu ne a safiyar Litinin 12 ga watan Nuwamba a asibitin Cedars-Sinai Medical Center a birnin Los Angeles.

 

Karanta wannan: Malamin Islamiyya Ya Yiwa Dalibarsa ‘Yar Shekara 5 Fyade A Jihar Gombe

 

A shekarun baya da suka gabata kafin rasuwarsa, Lee ya gama da abun aljali da dama. Bayan matarsa ta rasu da shekaru 69 a watan Yuli, 2017, ya maka hukumar POW! Entartainment, kamfaninin da ya kafa don hada fina-finai da game a kan zargin damfarar dala biliyan $1 sannan bayan sati daya da yin hakan ya janye zargin.

 

Hakazalika, ya maka tsohon manajarsa sannan ya bukaci kotu ta hana manajarsa zuwa kusa da shi, mutumin da ke taimakarsa wajen aiwatar ayyukarsa na yau da kullun.

 

Karanta wannan: Mutane 30,000 Dake Mazaba Daya Da Atiku Sun Sauya Sheka Daga APC Zuwa PDP

 

Sannan a watan Yuni, 2018, rundunar ‘yan sanda reshen jihar Los Angeles a kasar Amirka ta shigar da bincike a kansa a kan yin lalata da kananan yara.

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.