GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Wani Jami’in ‘Yan Sanda Na Farautar Zuciyar Jaruma Hawwa Waraka (Hoto)

Wani Jami'in 'Yan Sanda Na Farautar Zuciyar Jaruma Hawwa Waraka

40

- Advertisement -

Wani Jami’in ‘yan-sanda ya bayyana soyayyar sa karara ga Jarumar Masanaantar shirya fina Finan Hausa Kannywood, Hauwa Waraka.

 

 

Karanta: An Samu Hatsaniya Tsakanin Masu Zanga-zanga Da ‘Yan Sanda A Katsina

 

Dan sandan ya wallafa Hoton sa dana Jarumar kamar yadda kuke gani a Shafin sa na Yanar Gizo.

Dan sandan mai suna Tasiu Sahabi yace, duk duniya bashi da wata wacce yake so kamar Hauwa Waraka, hasalima ba zai taba dena son ta ba har ya mutu.

 

Karanta: Kaduna: Rikici Tsakani Jama’a Da ‘Yan Sanda Sakamakon Babbaka Mai Garkuwa Da Mutane

 

An samu labarin cewar, Jami’in Dan-sanda yace saboda tsabar son da yake yi mata akwai wakoki na musamman daya rera mata.

Leave A Reply

Your email address will not be published.