GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Wasu Mahara Sun Kashe Mutane 22 A Birnin Gwari, Kaduna

Wasu Mahara Sun Kashe Mutane 22 A Birnin Gwari, Kaduna

23

- Advertisement -

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari unguwar Layin Maigwari da ke karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna inda suka kashe mutum 22.

 

Karanta: Duk Da Taron Dangi Sai Da Kwankwaso Ya Kai Gwamnatin Ganduje Ƙasa A Kano – Nasiru Sule Garo

 

‘Yan bindigan sun shiga unguwar ne da misalin karfe 7 na dare inda suka dinga budewa jama’ar garin wuta.

 

Karanta: Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Kashe Naira Miliyan 223 A Ƙananan Hukumomi 15 Da Za’a Sake Zaɓe (HOTUNA)

‘Yan bindigar sun ta harbin jama’a na kusan sa’a daya, wanda hakan ya haddasa kisan mutum 22 da raunata wasu da dama a garin.

 

Karanta: Gargadi: Masu Fama Da Ciwon Ido Su Guji Amfani Da Ruwan Albasa – Masana

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.