GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Wasu Matasa Sun Kona Motar Hukumar Kwastan A Birnin Jos (Hotuna)

Wasu Matasa Sun Kona Motar Hukumar Kwastan A Birnin Jos (Hotuna)

23

- Advertisement -

 

Mafusatan matasan sun kone motar hukumar kwastan din ne biyo bayan yadda jami’an kwastan din suke shigowa cikin garin Jos ba gaira ba dalili suna kama motoci.

 

Karanta: Abubuwa Da Su Ka Sa Na Ke Goyon Bayan Atiku – Obasanjo

 

Wanda hakan ya fusata matasan har ta kai su ga daukar wannan mummunan mataki.

 

Karanta: ‘Yan Taraba Sun Yi Wa Gwamnansu Korar Kare

 

Wani jigo a siyasar jihar Filato, mai suna Alhaj Nura Abubakar Waziri ya bayyana cewa “ina kira da babbar murya idan Kanal Hamid Ali bai sani ba to ya sani wallahi Jos ba lafiya.

 

 

Karanta: Waraka 12 Da KUBEWA Ke Yi A Jikin Dan Adam

 

Ya gayawa yaran sa su daina kama mana motoci, idan ba haka ba duk abinda ya faru to su kuka da kansu. Saboda hakan na iya jawo tashin hankali a garin Jos da kewaye”.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.