GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Wata Kungiya Ta Nemi Sanata Goje Ya Yi Takarar Shugabancin Majalisar Dattawa Ko Ta Kai Shi Kotu

Wata Kungiya Ta Nemi Sanata Goje Ya Yi Takarar Shugabancin Majalisar Dattawa Ko Ta Kai Shi Kotu

19

- Advertisement -

Wata kungiya mai suna a turance, “North-East Consultative Forum (NSF)” ta bukaci Sanata Danjuma Goje da ya nemi mukamin shugabancin majalisar Dattawan Nijeriya.

 

Karanta: Zamfara: Ba Mu Kashe Kowa Da Bam A Zamfara Ba – Rundunar Sojin Sama

 

A wata sanarwa da shugabannin kungiyar suka fitar, shugabannin sune Mustapha Saidu da Bello Ambo, sun fitar da takardar ne sakamakon wani zaman gaggawa da suka yi yau Alhamis a garin Abuja.

 

Karanta: An Kama Mutanen Da Suka Yi Zargin Bacewar Shanunsu 31 A Ofishinan ‘Yan Sanda

 

Wannan zaman da kungiyar ta yi, ya biyo bayan wacce ta fara yi ne a garin Bauci, tare da hadin gwiwar wasu kungiyoyi guda shida, kungiyar ta bayyana cewa salon shugabancin Gojen ne ya sa suka bukaci ya tsaya takarar shugabancin majalisar dattawan.

Meye Raayinku?

Leave A Reply

Your email address will not be published.