GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Wata Mata Ta Musulunta Saboda Jarumar Fim Nafisa Abdullahi

Wata Mata Ta Musulunta Saboda Jarumar Fim Nafisa Abdullahi

115

- Advertisement -

Dama ita duniya haka take, kuma duk mutum baya rasa amfani

Wata Ta Musulunta A Dalilin Jaruma Nafisa Abdullahi tauraruwar finafinan Hausa.

 

Karanta: Maganin Kowane Irin Basir

 

Nafisa Abdullahi na ci gaba da samun yabo daga masoyanta akan rawar ganin da ta taka a sabon fim dinta na Yaki A Soyayya, inda cikin masoyanta wani ya bayyana mata cewa wata ta musulunta saboda ita.

 

Karanta: Dalilin Da Ya Sa Sojoji Suka Mamaye Hedikwatar Gidan Jaridar Daily Trust

 

Mutumin ya bayyana cewa, “Amma kin burgeni musamman idan na fada miki wata magana da ba ki sani ba, ko kin san cewa akwai wacce ta musulunta ta dalilinki.

Wannan shi zai zama abin farin ciki a gare ki.

 

Karanta: Cikakken Bayani A Kan Rikodin Amaechi Game Da Mulkin Buhari

 

Nafisar ta bashi amsar cewa, “Allahu Akbar! Ta ya ya za’ayi na ganta?

Leave A Reply

Your email address will not be published.