GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Yadda Ake Amfani Da Kwai Wajen Maganin Karfin Mazakuta

Yadda Ake Amfani Da Kwai Wajen Maganin Karfin Mazakuta

1,140

- Advertisement -

 

Jama’a da dama suna yawan tambaya ta “Shin don Allah wacce hanya ce ko wani magani zamuyi amfani da shi domin samun karfin maza” to Alhamdulillah ga wata ingantacciyar hanya wacce insha Allah duk wanda ya jarraba zai samu dacewa kuma zaiga changi sosai da sosai.

 

Karanta: Yadda Na Ja Ra’ayin Mata Sama Da 3000 Shiga Harkar Madigo

 

Za’a nemi.

1. Danyan kwai(Egg)
2. Man Zaitun (Olive oil)
3. Garin habbatussauda (Black seed powder).

Zadda zaa hada.

Da farko zaka fasa kwan(Egg) Kamar guda biyar sai a kawo garin habbatussauda (Black seed powder) kamar chokali daya da rabi 1/2 sai a kada kwan da garin sosai a suya su da man zaitun kamar yadda ake soya yainar kwai.a soya kamar kashi biyu za’a chi kashi daya da safe daya da yamma.

 

Karanta: Mata Sun Fi Maza Rikon Amana, Domin Ba Za Su Yi Min Zagon Ƙasa Ba – Gwamna Ganduje

 

Za’ai haka tsawon sati daya, insha Allah zaka bawa wani labari.

Abin sadaqa ayiwa Annabi Salati.

Leave A Reply

Your email address will not be published.