GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Yadda Ake Hada Kunun Alkama (Wannan Kunu Yana Kara Ni’ima)

Yadda Ake Hada Kunun Alkama (Wannan Kunu Yana Kara Ni'ima)

690

- Advertisement -

Abubuwa da ake bukata wajen hadawa;

– Alkama
– Aya

 

Karanta: Wani Malamin Addini Ya Bankawa Wata ‘Yar Shekaru 16 Cikin Shege

 

Yadda Ake hadawa:

Ki gyara Alkama wato ki wanke ki rege ki surfa saiki shanya, ita manaya ki surfa ki gyara ki shanya idan suka bushe sai ki hada guri daya ki kai a niko mi ki ki tankade sai ki debi garin ki dama da ruwan sanyin, sannan ki kwara tafashshen ruwan kamar dai yadda zaki dama kunun tsamiya, idan kika dama zaiyi kauri. Zaki iya sa lemin tsami idan kinaso saiki zuba sugar da madara in kinaso.

 

Karanta: Wani Magidanci Ya Yiwa Matar Makwabcinsa Fyade A Jihar Katsina

Zaki iya yima oga wannan kunu yayin buda baki ko karin kumallo. Wannan kunu yana kara ni ima.

Leave A Reply

Your email address will not be published.