GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

‘Yan Bindiga A Kano Sun Sace Wani Injiniya Dan Kasar Waje Bayan Sun Kashe Direbansa

'Yan Bindiga A Kano Sun Sace Wani Injiniya Dan Kasar Waje Bayan Sun Kashe Direbansa

33

- Advertisement -

A safiyar yau wasu ‘yan bindiga suka sace wani injiniya dan kasar waje a hanyar Dangi roundabout da ke birnin Kano da misalin karfe 7:40 na safe.

Karanta: Munyi Maraba Da Sakamakon Jihar Kano – Ganduje

 

‘Yan bindigan sun harbe direban da ke yiwa injiniyar aiki har lahira a yayin da ye ke hanyar kai shi duba titin da su ya ke ginawa a ta yankin kafin suka sace injiniyan.

Karanta: Dalilin Sake Zaben Gwamnan Jahar Kano Zagaye Na Biyu

 

Wani wanda ya shaida faruwar hakan ya fadawa manema labarai cewa ‘yan sanda sun tafi da gawar direban zuwa dakin ajiyar gawa da ke asibiti.

Karanta: Asiri: An Gano Sunan Gwamna El-rufai Kulle Cikin Likkafani A Makabarta (Hotuna)

 

Za mu kawo ma ku ci gaban labarin nan bada dadewa ba……

Leave A Reply

Your email address will not be published.