GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Jam’iyyar APC Na Jihar Abia

'Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Jam'iyyar APC Na Jihar Abia

15

- Advertisement -

Wasu ‘yan bindiga wadanda ake zargin masu sace mutane sun sace shugaban jam’iyyar APC na jihar Abia, Cif Donatus Nwakpa.

 

Karanta: ‘Yan Bindiga Sun Sace Sabuwar Amarya, Mai Jego Da Wasu Mutane 11 A Zamfara

 

Sakataren yada labarai na jam’iyyar APC reshen jihar, Comrade Benedict Godson, ya tabbatarwa manema labarai da sace shugaban jam’iyyar da ‘yan bindigan suka yi a ranar Talata 291 ga watan Junairu, 2019.

 

Karanta: Wata Mata Ta Haihu A Wajen Gangamin Taron Yankin Neman Zaben PDP

 

Sace shugaban jam’iyyar da ‘yan bindigan suka yi yazo awanni kadan kafin shugaban kasan Nijeriya, Muhammadu Buhari, ya ziyarci jihar don gudanar da gangamin taron neman yakin zabensa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.