GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

‘Yan Taraba Sun Yi Wa Gwamnansu Korar Kare

'Yan Taraba Sun Yi Wa Gwamnansu Korar Kare

195

- Advertisement -

Al’ummar karamar hukumar Kurmi da ke jihar Taraba sun yi wa gwamnan jihar Taraba, Darius Dickson Ishaku, korar kare bayan ya je neman kuri’unsu a kakar zabe mai zuwa na 2019.

 

Karanta: Amfanin Ganyen Kuka Ga Lafiyar Jikin Dan Adam

 

‘Yan karamar humumar ta Kurmi sun ce sun yi wa gwamnan korar kare ne saboda tun da ya hau mulki bai sake waiwayarsu ba. Bayan nan gwamnan ya yi musu alkawarin cewa zai gyara musu hanyar garin su, wadda take musu wahalar zirga-zirga na yau da kullum a duk lokacin damina.

 

Karanta: Wata Budurwa Ramatu Tafida ‘Yar Shekaru 17 Ta Yanke Mazakutar Saurayin Da Zai Aureta a Jigawa

 

Sun faffasa runfunar siyasarsa da kujerun da aka jera dan gabatar da harkokin siyasar.

 

 

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.