GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Zaben Gwamnan Jahar Sokoto: Mata Sun Yin Zanga-zangar Lumana (Hotuna)

Zaben Gwamnan Jahar Sokoto: Mata Sun Yin Zanga-zangar Lumana (Hotuna)

12

- Advertisement -

Mata, sun yi Zanga-Zangar lumana a gaban Ofishin Hukumar INEC, ta Kasa Reshen jihar Sakkwato, kan kin Yarda da rashin Bayyana Gwamna Aminu Waziri Tambuwal, a Matsayin Wanda ya Lashe Zaben Gwamnan da aka Gabatar a Makon Jiya.

 

Karanta: Tattalin Arziki: ‘Yan Kasar Indiya 50,000 Suke Gudanar Da Harkokin Kasuwanci A Najeriya

 

Duk da dai Jami’an Tsaron ‘Yan Sanda ba su Bari Masu Zanga-Zangar sun shiga Harabar Ofishin na INEC, ba Saboda Ruwan Barkonon Tsohuwar da suka rika antaya musu ba Kakkautawa.

 

Karanta: Ko Da Tsiya Sai APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Kano – Inji Shugaban APC Na Jihar Kano

 

Me za Ku ce?

 

Ga hotunan a kasa;

 

Karanta: Dalilin Sake Zaben Gwamnan Jahar Kano Zagaye Na Biyu

Leave A Reply

Your email address will not be published.