GULMAWUYA
Bringing together nigerian community through culture

Zamfara: Ba Mu Kashe Kowa Da Bam A Zamfara Ba – Rundunar Sojin Sama

Zamfara: Ba Mu Kashe Kowa Da Bam A Zamfara Ba – Rundunar Sojin Sama

28

- Advertisement -

Rundunar sojan saman kasar nan(NAF), a Alhamis din nan ta maida martani ga bayanan majalisar sarakunan jihar Zamfara, inda ta ce ta kafa wani kwamiti da zai yi bincike kan zargin kisar wasu farar hula da aka yi a wani samame da aka kai sansanin ‘yan ta’adda.

 

Karanta: An Kama Mutanen Da Suka Yi Zargin Bacewar Shanunsu 31 A Ofishinan ‘Yan Sanda

 

Daraktan hulda da jama’a da kuma sadarwa, Ibikunle Darmola ne ya bayyana hakan a wajen wani taro a Abuja, ya ce “Rundunar sojan saman Najeriya NAF tana mai tabbatarwa cewa a dukkan hare-haren da ta kaiwa ‘yan ta’addan Zamfara a Arewa maso yamma, ba ta taba amfani da Bam ba” inji Ibikunle Darmola.

 

Karanta: EFCC Za Ta Fara Kamen Masu Sumogan Da Shinkafa

Leave A Reply

Your email address will not be published.